Safana | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 282 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Safana karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Nijeriya. Garin Safana tana da tsari mai kyau na kasuwanci da kiwo.