Safiya El Emari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | El Mahalla El Kubra (en) , 20 ga Janairu, 1949 (75 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Galal Eissa (en) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Muhimman ayyuka | Al Helmeya Nights (en) |
IMDb | nm0015636 |
Safia El Emari ( Egyptian Arabic العمريصفي), (an haifi Safia Mustafa Mohamed Omari, a ranar 20 ga watan Oktoba, 1949, a cikin El-Mahalla El-Kubra [1] ) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Masar.
An naɗa ta a matsayin jakadiyar fatan alheri ga Majalisar Ɗinkin Duniya a shekarar 1997, ta yi murabus a shekara ta 2006 don nuna adawa da yake-yake a Gabas ta Tsakiya. Ta fara aikin jarida ne, bayan ta kammala karatunta a Faculty of Commerce, Jami'ar Alkahira. Ta yi karatun harshen Rashanci kuma ta yi aiki a matsayin mai fassara a taron duniya. Ta shiga cikin fina-finan Masar da dama da shirye-shiryen talabijin.[2][3][4]
Mawaƙi Galal Issa ne ya gano ta. Sun yi aure sun haifi 'ya'ya biyu.