Saida Dhahri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunis, 18 ga Faburairu, 1979 (45 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 63 kg |
Tsayi | 174 cm |
Saida Dhahri (an haife ta a ranar 18 ga watan Fabrairun shekara ta 1979) tsohuwar 'yar kasar Tunisian ce wacce ta fafata a gasar Olympics ta bazara ta 2000 da kuma gasar Olympics ta 2004. [1]