Sakhla Sylla (an haife ta a ranar 22 ga watan Nuwamba shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya . Ta kasance memba na Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Sylla ta buga wa Etoile du Sine, Sirènes Grand Yoff da US Parcelles Assainies Dakar a Senegal.[ 1] [ 2] [ 3]
Sylla ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2014.[ 4] [ 5]
↑ "FOOTBALL FEMININ : 23 Lionnes en stage pour « Alger 2007 »" (in Faransanci). 23 June 2007. Archived from the original on 10 June 2012. Retrieved 23 March 2022 .
↑ "Jeux africains : 24 Lionnes convoquées pour affronter l'Egypte" (in Faransanci). 2 March 2015. Retrieved 23 March 2022 .
↑ "Fatick - Présidence FSF : Mady Touré reçoit les prières de l'adjoint au Maire" (in Faransanci). 29 July 2021. Retrieved 23 March 2022 .
↑ "Competitions - AWC 2014 Qualifiers (2014) - Match Details" . Confederation of African Football . 24 May 2014. Archived from the original on 6 October 2014. Retrieved 23 March 2022 .
↑ "Competitions - AWC 2014 Qualifiers (2014) - Match Details" . Confederation of African Football . 8 June 2014. Archived from the original on 6 October 2014. Retrieved 23 March 2022 .