Sakina Ouzraoui Diki | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Barcelona, 29 ga Augusta, 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Beljik Moroko | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 164 cm |
Sakina Ouzraoui (an haife ta a ranar 29 ga watan Agusta shekara ta 2001), wanda aka sani a Belgium a matsayin Sakina Ouzraoui Diki, ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce wadda ke taka leda a matsayin ƴar wasan gaba na RSC Anderlecht . [1] [2] [3] An haife ta a Spain kuma ta girma a Belgium, tana taka leda a kungiyar mata ta kasar Morocco .
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 26 ga Satumba, 2023 | Moulay Hassan Stadium, Rabat, Morocco | Samfuri:Country data MAR</img>Samfuri:Country data MAR | 1-1 | 2–6 | Sada zumunci |
Mutum