![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Jibla (en) ![]() |
ƙasa | Kuwait |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Kuwaiti (birni), 10 ga Faburairu, 2022 |
Makwanci |
Sulaibikhat Cemetery (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Q12241666 ![]() Mubarkiya School (en) ![]() Jami'ar Alkahira |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Malamai |
Muhammad ibn Sulayman Al Jarrah (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari |
Muhimman ayyuka |
Q22933897 ![]() Taqwīm al-qurūn (en) ![]() al-Taqwīm al-Hijrī (en) ![]() |
Wanda ya ja hankalinsa |
Q12244872 ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Saleh Mohammed Saleh Abdulaziz Al Ajeery (An haife shi ne a ranar 23 ga watan Yuni, shekara ta alif dari tara da ashirin 1920 - ya rasu a Kuwaiti Birni, a ranar 10 ga watan Faburairu, shekara ta 2022) ɗan Kuwaiti ne masanin falaki. Ya rubuta litattafai da rubuce-rubuce da yawa, kuma ya gabatar da tarurruka da laccoci da yawa.[1] Ya cika shekaru 100 a watan Yunin na shekara ta 2020. [2] [3]