Salima Jobrani | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 25 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) |
Soulayma Jebrani ( Larabci: سليمة جبراني ;[1] an haife ta 25 Fabrairu 1997) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar Tunisiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Turkiyya Fatih Vatan Spor da kuma ƙungiyar mata ta Tunisia.
Jebrani ta taba bugawa kungiyar mata ta Sousse ta kasar Tunisia wasa.
A cikin Disamba 2021, ta koma Turkiyya kuma ta shiga kungiyar mata ta Super League Fatih Vatan Spor.
Jebrani ya buga wa Tunisia wasa a matakin manya, ciki har da wasan sada zumunta da suka doke Jordan da ci 2-1 ranar 10 ga Yuni 2021.[2]