Salimata Diarra

Salimata Diarra
Rayuwa
Haihuwa 24 Oktoba 1994 (30 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Mali women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Salimata Diarra (an haife ta a ranar 24 ga watan Oktoba shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Mali . Ta fafata a Mali a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekara ta 2018, inda ta buga wasanni biyar.

Samfuri:Mali squad 2016 Africa Women Cup of NationsSamfuri:Mali squad 2018 Africa Women Cup of Nations