Salis Abdul Samed

Salis Abdul Samed
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 26 ga Maris, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Clermont Foot 63 (en) Fassara2021-2022
R.C. Lens (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.79 m

Salis Abdul Samed (an haife shi a ishirin da shidda 26 ga watan Maris shekara ta dubu biyu dai dai 2000) shi ne ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Clermont Foot a matsayin aro daga JMG Academy.

Kwarewar sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]
Salis Abdul Samed

A ranar ishirin da hudu 24 ga watan Yulin shekarar 2019, Abdul Samed ya shiga yarjejeniyar aro ta shekaru biyu da JMG Academy . Ya fara wasan farko tare da Clermont inda suka yi rashin nasara a gasar Coupe de la Ligue a ranar 27 ga watan Agusta na shekarata 2019.