Sally Sarr

Sally Sarr
Rayuwa
Haihuwa Faransa, 6 Mayu 1986 (38 shekaru)
ƙasa Faransa
Muritaniya
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Mauritania-
Le Havre AC (en) Fassara2006-2007
Thrasyvoulos F.C. (en) Fassara2007-2009250
FC Wil 1900 (en) Fassara2009-2011510
FC Luzern (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 178 cm
hutun Sally Sarr
Sally Sarr
Sally Sarr a cikin filin wasa

Sally Sarr (an haife shi a ranar 6 ga watan Mayu 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritania haifaffen Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta Étoile Carouge a cikin Gasar Swiss Promotion league. [1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Sarr ya fara aikinsa a kasarsa ta Faransa tare da kungiyar kwallon kafa ta Le Havre AC kafin ya bar kungiyar Thrasyvoulos FC ta Girka a 2006. Ya shafe shekaru uku tare da su amma wasanni 25 kawai ya buga a wannan lokacin. A 2009, ya koma Switzerland da taka leda a FC Wil a Challenge League, ya taimakawa kulob din zuwa ga daraja ta 3rd.[2][3]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sarr ya fara buga wa tawagar kwallon kafa ta Mauritania wasa a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2017 da Afirka ta Kudu 1-1.[4]

An san Sally da rawar rawan ciki na musamman, wanda yakan yi murna da shi idan ya zura kwallo a raga.[5]

  1. SALLY SARR: «EN SUISSE, LE NIVEAU ÉVOLUE CHAQUE ANNÉE» Archived 2017-07-07 at the Wayback Machine sofoot.com
  2. "Archived copy" . Archived from the original on 2016-06-24. Retrieved 2011-08-05.
  3. "our own Thuram" . Archived from the original on 24 June 2016. Retrieved 17 November 2016.
  4. "Bafana Bafana held at home by 10-man Mauritania - 2017 Africa Cup of Nations Qualifiers - South Africa" . Retrieved 17 November 2016.
  5. "Archived copy" . Archived from the original on 2012-03-28. Retrieved 2011-08-05.