Sampson Cosmas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 22 ga Yuli, 1953 (71 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | weightlifter (en) |
Sampson Cosmas (an haife shi ranar 22 ga watan Yuli, 1953) ɗan Najeriya ne mai ɗaukar nauyi. Ya yi takara a gasar matsakaicin nauyi ta maza a gasar Olympics ta lokacin bazara ta 1980. [1]