![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Kitale (en) ![]() |
ƙasa | Kenya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
Mahalarcin
|
Samwel Mushai Kimani (an haife shi 26 ga disamban 1989) ana ganin sa a matsayin mtsakaicin maguji marauni daga Kenya. Yasami nasara a gudun 5000m a rukunin wasaninin t11 na 2016 a olamfik din nakasassu.[1] wanda ya sami nasarar tagulla da zimare a 2008 da 2012, Kimani yasami zinare a 217 a gudun nakassasu a london ranar Jummua 21 ga Juli T11 1500m.