Santa Eulalia de Vigil | ||||
---|---|---|---|---|
parish of Asturias (en) da collective population entity of Spain (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Ispaniya | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nora River (en) | |||
Sun raba iyaka da | Pola de Siero (en) , Marcenao (en) , Aramil (Siero) (en) da Valdesoto (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | |||
Autonomous community of Spain (en) | Asturias (en) | |||
Province of Spain (en) | Province of Asturias (en) | |||
Council of Asturies (en) | Siero (en) |
Santa Eulalia de Vigil ta kasan ce kuma wata Ikklesiya ce (sashen gudanarwa) a cikin Siero, wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kansa, a arewacin Spain. Cibiyar ta kusan 3 kilometres (1.9 mi) daga babban birnin kasar, Pola de Siero.