Saran Kaba Jones | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Monrovia, 21 ga Yuni, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Laberiya |
Mazauni | Boston |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | philanthropist (en) , advocate (en) da social entrepreneur (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Saran Kaba Jones (an haifeta ranar 21 ga watan Yuni,1982) mashawarciyan ruwa ce mai tsafta kuma 'yar kasuwan zamantakewa daga Laberiya. Ita ce ta kafa FACE Africa, ƙungiyar da ke aiki don ƙarfafa samar da ruwa, tsafta da gyara muhalli a cikin al'ummomin karkara a cikin yankin kudu da hamadar Sahara. Ita ce Jagorar Matasa ta Duniya da Tattalin Arziki na Duniya kuma Shugabar Mujallar TIME ta shekarar 2016 na gaba. Ayyukanta tare da FACE Africa an bayyana su a cikin Boston Globe, [1] da CNN Inside Africa.[2][3]
An haife ta daga Monrovia, Laberiya inda ta rayu tana da shekaru takwas kuma ta koma tare da iyayenta da yayanta 3 zuwa Cote de 'Ivoire a 1989 saboda yakin basasa da ya barke. Ta zauna a can tsawon shekaru biyu tare da dangin mahaifiyarta kuma sun ƙaura zuwa Masar a shekarar 1991 lokacin da aka nada mahaifinta jakadan gwamnatin Laberiya a gabas ta tsakiya. Ta yi shekaru hudu a Masar, sannan ta yi shekaru biyu a Cyprus kafin ta wuce Amurka don yin karatu a kwalejin Lesley, Cambridge Massachusetts ta koma Kwalejin Harvard inda ta karanci Gwamnati da Harkokin ƙasa da ƙasa.
Ta shafe shekaru biyar tana aiki da wani kamfani mai zaman kansa ga Hukumar Raya Tattalin Arziki ta gwamnatin Singapore, aikin da ta bari a watan Agustan 2010 don mai da hankali kan FACE Africa.
2015
2013
2012
2011