Sarauniya Lalla Nuzha na Moroko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rabat, 29 Oktoba 1940 |
ƙasa | Moroko |
Mutuwa | Tétouan (en) , 2 Satumba 1977 |
Makwanci | Rabat |
Yanayin mutuwa | (traffic collision (en) ) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mohammed V of Morocco |
Mahaifiya | Lalla Abla bint Tahar |
Abokiyar zama | Ahmed Osman (en) |
Ahali | Hassan ll, Princess Lalla Aicha of Morocco (en) , Prince Moulay Abdallah of Morocco (en) , Princess Lalla Malika of Morocco (en) , Lalla Amina of Morocco (en) da Lalla Fatima Zohra (en) |
Yare | 'Alawi dynasty (en) |
Sana'a | |
Sana'a | entrepreneur (en) |
Kyaututtuka |
Gimbiya Lalla Nuzha,(an haife ta ranar 29 ga watan Oktoban shekarar 1940 - ta mutu ranar 2 ga watan Satumba shekarar 1977) [1] ƴar uwar marigayi ne Sarki Hassan II ne na Morocco, kuma’ yar Sarki Mohammed V na Morocco ce da matarsa ta biyu, Lalla Abla bint Tahar.
A Dar al-Makhzin da ke Rabat, a ranar 29 ga watan Oktoba shekarar 1964 (ranar haihuwarta), ta auri Ahmed Osman (an haife shi a Oujda a ranar 3 ga watan Janairun shekarar 1930), Sakatare Janar na Ma’aikatar Tsaro ta Kasa (1959–1961), Ambasada a Tarayyar na Jamus (1961-1962), da Amurka (1967-1972), A Karkashin Sakatariyar Ma’aikatar Ma’adanai da Masana’antu (1962-1964), Shugaban Kamfanin Kula da Manyan Janar na Maroko (1964 - 1967), Firayim Ministan Morocco (1972) –1979), Shugaban Rally of Independence (RNI) na kasa tun 1977, Shugaban Majalisar Kasa (1984–1992).
Suna da ɗa guda ɗaya: Moulay Nawfal Osman.
A lokacin Ramadan, [2] ta mutu a wani hatsarin mota kusa da Tétouan.