Sauyin yanayi a Mozambique | ||||
---|---|---|---|---|
climate change by country or territory (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na | canjin yanayi | |||
Bangare na | Canjin yanayi a Afirka | |||
Facet of (en) | canjin yanayi | |||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Mozambik | |||
Has cause (en) | Gandun daji, Gurɓacewa da wildfire (en) | |||
Yana haddasa | zafi | |||
Wuri | ||||
|
Mozambik na ɗaya daga cikin kasashen da sukafi fuskantar matsalar sauyin yanayi. Tare da yawancin yawan jama'ar dake zaune a cikin ƙananan wurare, haɓakar iska mai zafi, ambaliya da hawan guguwa babbar barazana ce.[1] Wani bincike da aka gudanar a shekarar 2015 kan sauyin yanayi ya kiyasta cewa sauyin yanayi zai ba da gudummawa ga tattalin arzikin kasa ya kai kashi 13 cikin 100 a cikin 2050 idan aka kwatanta da yanayin almara ba tare da shi ba, kuma GDP na iya raguwa.[2]
Gwamnatin Mozambik da kungiyoyin farar hula sun gano wuraren da za'a iya ragewa da daidaitawa, kamar tsarin gargadin farko game da guguwa, saka hannun jari a kariyar ambaliyar ruwa, shirin sake tsugunar da al'ummomin dake cikin haɗarin da sake gina matsugunan da aka lalata tare da ingantattun matakan jure bala'i.[3]