Sayed Darwish (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1966 |
Asalin suna | سيد درويش |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | biographical film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ahmed Badrakhan |
'yan wasa | |
Adel Emam (en) |
Sayed Darwish Wani fim ne na shekarar 1966, game da tarihin rayuwar sanannen kuma fitaccen mawaƙin Masar Sayed Darwish,[1][2] wanda Ahmed Badrakhan ya bada Umarni, shirin ya kunshi jarumi Karam Motawie da Hind Rostom.[3][4][5]
Labarin ya fara ne da kuruciyar Sayed Darwish, da yadda ya bi wajen gudanar da ayyukansa na kishin ƙasa da kuma tabbatar da kishin ƙasa ta abubuwan da suka faru na juyin juya halin Masar na shekarar 1919 tare da dangantakarsa ta soyayya da ɗan wasan rawa Galila.