Seifeddine Makhlouf

Seifeddine Makhlouf
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 12 ga Augusta, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Karatu
Makaranta Faculty of Law and Political Science, Tunis (en) Fassara master's degree (en) Fassara : criminology (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Dignity Coalition (en) Fassara

Seifeddine Makhlouf ( Larabci : سيف الدين مخلوف), an haife shi ne a watan Agusta, a ranar 12, a shekarar 1975, lauya ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunusiya.

An zabi Makhlouf a Majalisar Wakilai ta Jama'a a shekarar 2019 kuma shi ne mai magana da yawun kuma shugaban kungiyar 'yan majalisar dokoki na Dignity Coalition .

Makhlouf shine dan takarar hadin gwiwar mutunci a zaben shugaban kasar Tunisia na shekarata 2019 inda ya samu kuri'u 147,351 a zagayen farko, wato kaso 4.37% na kuri'un.