Seun Kuti | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 11 ga Janairu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Fela Kuti |
Ahali | Femi Kuti (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | saxophonist (en) da mawaƙi |
Artistic movement | Afrobeat |
Kayan kida | saxophone (en) |
Jadawalin Kiɗa | Knitting Factory Records (en) |
IMDb | nm6236654 |
seunkuti.net |
Oluseun Anikulapo Kuti (haihuwa 11 ga watan Janairu shekarar 1983),[1] anfi saninsa da Seun Kuti, ya kasance ɗan Najeriya ne, mawaki. Shi ɗa ne ga shahararren afrobeat pioneer Fela Kuti. Seun ya jagoranci kiɗan mahaifin sa a Egypt 1980.[2][3].
Seun Kuti an haife shi ne daga gidan shahararren mawakin nan wato Fela Kuti.
Kuti shiga an dama dashi sosai acikin fafutukar Occupy Nigeria dake mayar da martani ga fuel subsidy removal policy na President Goodluck Jonathan a kasar sa Nigeria, a watan Junairu shekarar 2012.[4]
Seun da budurwarsa Yetunde George Ademiluyi sun haifi yarinya a 16 ga watan Disamba shekarar 2013 kuma sun samata suna Ifafunmike Adara Anikulapo-kuti.[5]
.
A shekarar 2018, Black Times, daga Seun Kuti an gabatar da ita a Grammys, a karkashin World Music Category. Wannan yazamar da Seun na biyu cikin ya'yan marigayi Fela Anikulapo Kuti sa aka gabatar Dan samun kyautar,kamar yayansa, Femi Kuti an gabatar dashi kuma ya lashe.[6].
Released as Sean Kuti & Egypt 80: