Shan barasa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | alcohol and health (en) |
Shan barasa, kamar shan taba, yana nufin lalacewar da wasu ke yi a sakamakon shan barasa. Waɗannan sun haɗa da jaririn da ke mahaifa da ’ya’yan iyayen da ke shan giya da yawa, direbobi masu shan, hatsarori, tashin hankalin gida da cin zarafi na fyade a dalilin barasa.[1]
A ranar 2 ga watan Fabrairun shekarar 2010, EuroCare, Kungiyar Hadin gwiwa akan Barasa ta Turai ta shirya wani taro akan "Abubuwan da shan giya ke janyowa acikin al'umma: Shan barasa”.[2] A ranar 21 ga watan Mayu, shekarar 2010, Hukumar Lafiya ta Duniya ta cimma matsaya a Majalisar Lafiya ta Duniya kan wani kuduri na tinkarar matsalar shan barasa.[3]