Sheikh Abubakr Ahmad | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
24 ga Faburairu, 2019 - ← Akhtar Raza Khan (en) Election: Grand Mufti election, 2019 (en)
24 ga Faburairu, 2019 - no value ← Akhtar Raza Khan (en) Election: Grand Mufti election, 2019 (en)
| |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Cikakken suna | Aboobacker da أبوبكر | ||||||||||||||
Haihuwa | Bareilly Shareef (en) , 22 ga Maris, 1931 (93 shekaru) | ||||||||||||||
ƙasa |
Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Yara | |||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta | Baqiyat Salihat Arabic College (en) | ||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Harshen Hindu Urdu Malayalam Tamil (en) Kannada Indian English (en) | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | Grand Mufti (en) da shugaban jami'a | ||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||
Employers | Markaz (en) | ||||||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||||||
Mamba |
Office of the Grand Mufti (en) Markaz (en) All India Sunni Jamiyyathul Ulama (en) Royal Aal al-Bayt Institute for Islamic Thought (en) | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||||
sheikhabubakrahmad.com |
Sheikh Abubakr Ahmad An haifeshi ranar 22 ga watan Maris, shekarar 1939; wanda aka fi sani da Kāntapuraṃ Ě.pi. ko Abūbakkar Musliyār) Babban Mufti ne na ƙasar Indiya.[1][2][3] Shine Shugaban Ƙungiyar musulunci ta Indiya,[4] Wanda ya kafa kuma Shugaban Jamia Markaz[5][6][7] da kuma Babban Sakatare na Dukkan Jami’ar Sunni Jamiyyathul Ulama.[8]
A watan Agustan shekara ta 2014, ya yi Allah wadai da tsattsauran ra'ayin addinin Islama yana mai cewa "Ƙungiyoyin masu tayar da kayar baya kamar ƙungiyar IS (IS) na ƙoƙarin bata sunan wani addini da ke da'awar zaman lafiya da haƙuri da juna."[9][10]
A watan Nuwambar shekara ta 2015, yayi tsokaci game da dai-daiton jinsi yana mai cewa mata ba zasu taɓa zama dai-dai da maza ba.[11][12]
|title=
(help)