Shongom

Shongom

Wuri
Map
 9°39′N 11°13′E / 9.65°N 11.22°E / 9.65; 11.22
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Gombe
Labarin ƙasa
Yawan fili 922 km²
Hoton shanu sunan shan ruwa a shongom
icen kwakwa a shongom

Shongom ƙaramar hukuma ce dake Jihar Gombe, a arewa maso gabashin Najeriya.

A garin Shongom akwai makaranti kamar haka:

  • Community Day Secondary School, Filiya, Shongom lga.
  • Hills High School Lasulle.[1]

Yanayi (Climate)

[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙaramar hukumar Shongom tana da faɗin kasa murabba'in kilomita 922 kuma tana da matsakaicin zafin jiki na 31 °C. Ƙaramar hukumar ta shaida wasu manyan yanayi guda biyu waɗanda su ne lokacin damina, wanda yawanci yakan zo tsakanin watannin Mayu da Satumba, da kuma lokacin rani wanda yakan kasance tsakanin watannin Oktoba da Afrilu.

  1. https://www.napps.com.ng/school-single.php?campus_id=VFdwVmVVNTNQVDA9