Sibi, l'âme du violon | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Ƙasar asali | Burkina Faso |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() | documentary film |
Samar | |
Mai tsarawa |
Berni Goldblat (en) ![]() |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Burkina Faso |
External links | |
Specialized websites
|
Sibi, l'âme du violon fim ne game da abinda ya faru a zahiri na shekarar 2010 wanda Michel K. Zongo ya ba da Umarni. An fara nuna fim ɗin a bikin Fina-Finan Duniya na Amiens.
Wani makaho mai suna Sibi ya shafe shekaru 30 yana rera waka da wasa a cikin fitattun unguwannin Koudougou na Burkina Faso. Ya san asalin ƙabilanci da kuma muhimman zuriyar iyali a yankin. Duk da makanta da kuma halin ko-in-kula da ke kewaye da shi, yana riƙe da tarihin rayuwar yankin da al'adun baka, wanda a yanzu ke barazanar bacewa. Wannan labari sako ne, iri-iri, don masu kallo su kula da labarinsa tun kafin lokaci ya kure kuma waɗannan maganganu sun ɓace har abada.