Sibongakonke Mbatha | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ulundi (en) , 1 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Sibongakonke Ntuthuko Mbatha (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya . [1] [2]
Afirka ta Kudu ta yi masa wa'adi a matakin 'yan kasa da shekaru 17 da 'yan kasa da shekaru 20 . [3]