Silent Scandals | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | Silent Scandals |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
romance film (en) ![]() |
Launi |
color (en) ![]() |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Lagos, |
External links | |
Specialized websites
|
Silent Scandals fim ɗin wasan kwaikwayo ne na soyayya na Najeriya a shekarar 2009 wanda Vivian Ejike ta rubuta kuma ta shirya kuma TK Falope ta bada umarni, Taurarin sa Genevieve Nnaji, Majid Michel, Chelsea Eze, Uche Jombo da Ebele Okaro-Onyiuke. Chelsea Eze ta lashe kyautar jarumar da ta fi daukar hankali saboda rawar da ta taka a fim a bikin karramawar fina-finai na Africa Movie Academy Awards karo na 6.[1]