Silver Rain (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin suna | Silver Rain |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 95 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Juliet Asante |
Marubin wasannin kwaykwayo | Juliet Asante |
'yan wasa | |
Samar | |
Editan fim | Mark Mitchell (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
Silver Rain fim ne na wasan kwaikwayo na siyasa na kuma kasashen Najeriya-Ghana na shekarar 2015. Juliet Asante ce ta rubuta gami da bada Umarni.[1]
Labarin ya biyo bayan wata yarinya Ajoa da ta fito daga dangi matalauta kuma ta yi soyayya da Bruce. Dole ne dangantakar su ta bunƙasa a tsakanin bambance-bambancen zamantakewa.[2]
An zabi shi a AMVCA 2016 don Mafi kyawun Fim Gabaɗaya (Afirka), Mafi kyawun Fim - Afirka ta Yamma (Wasan kwaikwayo/Comedy) da Mafi Kyawun Kayan Kaya (Fim / Fim ɗin TV).ref>"Genevieve Nnaji, Nse Ikpe-Etim, Adesua Etomi, Belinda Effah battle for "Best Actress in a Drama"". 11 December 2015. Archived from the original on 20 May 2018. Retrieved 15 February 2024.</ref>