Skylar Gaertner

Skylar Gaertner
Rayuwa
Haihuwa New York, 13 Mayu 2004 (20 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da Yaro mai wasan kwaykwayo
IMDb nm3228287

Skylar Gaertner (An haife shi ranar 13 ga watan Mayu, 2004) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. Anfi saninshi dalilin rawar da ya taka a matsayin Jonah Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark daga shekara 2017 - 2023.