Sofia Belattar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 9 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
|
Sofia Belattar, (an haife ta a 9 ga watan Fabrairu a shekarar ta 1995)[1] 'yar wasan judoka ce ta ƙasar Moroko.
A,shekarar 2019, ta lashe lambar azurfa a gasar tseren kilo 63 na mata a gasar Judo ta Afirka da aka gudanar a birnin Cape Town na Afirka ta Kudu.[2] A cikin shekarar 2020, ta kuma lashe lambar azurfa a wannan gasar a gasar Judo ta Afirka da aka gudanar, a Antananarivo, Madagascar.[3] [4]
Shekara | Gasar | Wuri | Ajin nauyi |
---|---|---|---|
2019 | Wasannin Afirka | 3rd | -63 kg |
Sofia Belatar at the International
Judo Federation
Sofia Belatar at JudoInside.com
Sofia Belatar at AllJudo.net (in French)