Solina Nyirahabimana | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ruwanda, |
ƙasa | Ruwanda |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Rwanda |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya |
Solina Nyirahabimana jami'ar diflomasiyar Rwanda ce kuma 'yar siyasa wacce ta yi aiki a matsayin ministar kasar, mai kula da kundin tsarin mulki da shari'a tun shekarar 2020. [1] A baya an nada ta ministar kula da jinsi da inganta iyali a majalisar ministocin Rwanda a ranar 18 ga watan Oktoban shekarar 2018. [2] [3] [4]
Nyirahabimana ta kasance jakadiyar Rwanda a kasar Switzerland, kafin a sake kiran ta a shekarar 2013. [5]
Ta wakilci Rwanda a taron mata7 na uku wanda ya faru a Unesco a Paris a watan Mayu 2019.[6]