Sophie Aguie | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 31 Disamba 1996 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.67 m |
Sophie Aguie (an haife ta 31 Disamba 1996) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon ƙasa ce ta Ivory Coast . Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015.[1][2]