Souleymane Karamoko | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Faris, 29 ga Yuli, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Souleymane Karamoko (an haife shi a ranar 29 ga watan Yulin shekarar 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Nancy ta Ligue 2. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Mauritaniya wasa.[1]
Karamoko ya fara buga wasa na farko tare da Paris FC a gasar Ligue 2 da ci 2–1 a kan Bourg-en-Bresse a ranar 4 ga watan Agusta shekarar 2017.[2]
An haife shi a Faransa, Karamoko dan asalin Mauritaniya ne. An kuma kira shi ne domin ya wakilci tawagar 'yan wasan kasar Mauritania a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekara ta 2021.[3] Ya kuma yi wasa acikin tawagar kasar Mauritania a wasan sada zumunci da suka yi da Burkina Faso a ranar 30 ga watan Disamban shekarar 2021.[4]