St. John Legh Clowes

St. John Legh Clowes
Rayuwa
Haihuwa 1907
Mutuwa Landan, 1951
Ƴan uwa
Mahaifi Phillip Cecil Clowes
Abokiyar zama Vivien Rosemary Hodge (en) Fassara  (10 ga Afirilu, 1930 -
Yara
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm0167282

St. John Legh Clowes (1907–1951) marubuci ne kuma darekta ɗan Afirka ta Kudu.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Clowes ya rubuta wasan kwaikwayo Dear Murderer wanda aka mayar da shi fim.[1]

Iyayensa - Kyaftin Philip Cecil Clowes da Daphne Scholz, sun yi aure a birnin Cape Town a 1903. (Yar'uwar Daphne Avice ta auri ɗan wasan kwaikwayo / marubuci Roland Pertwee a cikin 1911.) Kakansa, kuma mai suna, ya auri Elizabeth Caroline Bingham, 'yar Denis Arthur Bingham, Baron Clanmorris na 3. Kawar mahaifinsa ita ce marubuciya Elinor Mordaunt.

Clowes ya mutu a London a 1951.[2]

  1. "DEAR MURDERER". Film History. Sydney. 2003. p. 295. Missing or empty |url= (help)
  2. "NEWS IN BRIEF". The Irish Times. Apr 10, 1951. p. 4. Missing or empty |url= (help)

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]