Stade de Zinder | |
---|---|
Wuri | |
Jamhuriya | Nijar |
Yankin Nijar | Yankin Zinder |
Sassan Nijar | Mirriah (sashe) |
Birni | Zinder |
Coordinates | 13°49′N 8°59′E / 13.81°N 8.98°E |
|
Stade municipal Lawandidi filin wasa ne mai amfani da yawa a Zinder, Nijar.[1] A halin yanzu ana amfani da shi galibi don wasannin ƙwallon kafa da gwagwarmayar gargajiya, kuma shine wurin zama na Espoir FC.[2] Filin wasan yana da mutane 10,000.