littafi akan stepanoStefano Sabelli[1][2] (an haife shi ranar 13 ga watan Janairu, a shikara ta 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan baya ko mai tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A.[3][4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.