![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Namuwongo (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Uganda | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Makaranta |
Jami'ar Nkumba Makarantar Sakandare ta Kitante Hill | ||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a |
basketball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
forward (en) ![]() |
Stephen Omoni (an haife shi 3 Nuwamba 1981) kodayake wasu majiyoyi sun ambaci Maris 23, 1980, [1] [2] ƙwararren ɗan wasan Ƙwallon kwando ne na Uganda. A yanzu haka yana taka leda a kungiyar City Oilers na kungiyar kwallon kwando ta kasar Uganda (NBL).
An haife shi a unguwar Namuwongo a Kampala, Omoni ya taka leda a kungiyoyi da dama a matakin farko na Uganda. A cikin 2017, ya sanya hannu tare da City Oilers na tsawon shekaru hudu. [3]
Ya kasance kyaftin din tawagar kungiyar kwallon kwando ta Uganda . [4]