Steve Furtado | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Creil (en) , 22 Nuwamba, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Steve Furtado (an haife shi ranar 22 ga watan Nuwamba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga kungiyar CSKA 1948. An haife shi a Faransa, yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.
Furtado ya koma kulob ɗin US Orléans a ranar 25 ga watan Yuni 2017 bayan nasara tare da US Créteil-Lusitanos.[1] Ya buga wasansa na farko na ƙwararru a kulob ɗin Orléans daci 3-1 a Ligue 2 nasara akan AS Nancy a ranar 28 ga watan Yuli 2017. [2] A cikin watan Yuli 2022 Furtado ya sanya hannu kan kwangila tare da CSKA 1948. [3]
An haife shi a Faransa, Furtado dan asalin Cape Verde ne. [4] A ranar 1 ga watan Oktoba 2020, Cape Verde ta kira Furtado.[5] Ya yi wasan sa na farko a Cape Verde a wasan sada zumunci da suka doke Andorra da ci 2–1 a ranar 7 ga watan Oktoba 2020. [6]