Sunset and Sunrise (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1970 |
Asalin suna | Sunset and Sunrise |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kamal El Sheikh |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Faɗuwar rana da fitowar rana ( Larabci na Masar : غروب وشروق fassara : Ghoroub wa Shorouq ) fim ɗin siyasar Masar ne na shekara ta 1970 wanda Kamal El Sheikh ya bada Umarni.[1][2][3] Taurarin shirin sun haɗa da: Soad Hosny, Salah Zulfikar, Rushdy Abaza da Mahmoud El-Meliguy.[4][5][6] An jera fim ɗin a cikin Fina-finai 100 da suka fi fice a tarihin silima na Masar.[7][8]