Thông báo
DefZone.Net
DefZone.Net
Feed
Cửa hàng
Location
Video
0
Surti
Surti
Wikimedia disambiguation page
(mul)
Kalmar
Surti
tana nuna dangantaka da Birnin
Surat
da ke India. Kalmar na iya nufin:
Ɗaya daga cikin mutanen
Ƙabilar Gujarati
da ke zaune a garin
Surat
na Jihar
Gujarat
, Indiya.
Harshen yaren
Gujarati
wanda ake magana da ita a garin
Surat
Bijimin Sa na Surti
, wani nau'in balamin sa na ruwa daga Gujarat
Akuyar Surati
, nau'in akuya irin na garin Surat
Cukwin Surti
, cuku (man dabba da ake cuku) daga Surat
Surti Kistaiya
, ɗan siyasan Indiya daga Madhya Pradesh
Abid Surti
, mai zanen shirin cartoon na Indiya kuma marubuci daga Surat
Mehul Surti
, mawakin Indiya daga Surat
Mohammed Surti
, ɗan siyasan Majalisar Indiya daga Surat
Rusi Surti
, dan wasan Cricket na Indiya daga Surat
Kara Dubawa
[
gyara sashe
|
gyara masomin
]
Surat (disambiguation)
Syrtis (disambiguation)