Suzanne Shepherd | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Elizabeth (en) , 31 Oktoba 1934 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | New York, 17 Nuwamba, 2023 |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0791877 |
suzanneshepherd.com |
Suzanne "Honey" Shepherd yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka kuma daraktar wasan kwaikwayo.[1][2]
Shepherd ta karanci wasan kwaikwayo tare da Sanford Meisner, kuma daga baya ta ci gaba da koyar da shirin Meisner na wasan kwaikwayo, mace ta farko da ta yi haka. [3]
Ta kasance ɗaya daga cikin memba da suka kafa Compass Players a farkon 1960s, tare da Alan Alda da Alan Arkin.
An san ta da hotonta na Aunt Tweedy a cikin fim ɗin Mystic Pizza, mahaifiyar Karen mai girma a cikin fim ɗin Goodfellas, mahaifiyar Carmela Soprano Mary DeAngelis a cikin jerin talabijin na HBO The Sopranos, da kuma mataimakin shugaban makaranta a Uncle Buck. Ta kuma taka rawar Misis Scarlini a cikin fim ɗin 2000 Requiem for a Dream, da Big Ethel a cikin A Dirty Shame. A cikin 2016, ta taka rawar gani a fim ɗin Lucille Abetemarco mahaifiyar Detective Anthony Abetemarco wanda tayi wasan tare da tsohon Sopranos co-star Steve Schirripa ya buga a cikin "Good Cop Bad Cop" kashi na biyu na kakar wasa ta bakwai na wasan kwaikwayo na 'yan sanda na CBS Blue Bloods. A cikin 2018, ta sake maimaita rawar Lucille Abetemarco a cikin "Trust" kashi na shida, mai zango 9 ga shirin wasan mai dogon zango na Blue Bloods.
'Yarta ita ce mai zane Kate Shepherd.[4]
Shekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
1988 | Mystic Pizza | Aunt Tweedy | |
1988 | Working Girl | Trask Receptionist | |
1989 | Uncle Buck | Mrs. Hoargarth | |
1989 | Second Sight | Marilyn Bloom | |
1990 | Goodfellas | Karen's Mother | |
1990 | Jacob's Ladder | Hospital Receptionist | |
1995 | The Jerky Boys: The Movie | Mrs. B | |
1995 | Palookaville | Mother | |
1996 | Bullet | Cookie Stein | |
1996 | Trees Lounge | Jackie | |
1997 | Lolita | Miss Pratt | |
1998 | Illuminata | Marco's mother | |
1998 | Living Out Loud | Mary | |
1998 | American Cuisine | Martha | |
1999 | On the Run | Lady in Travel Agency | |
2000 | Requiem for a Dream | Mrs. Scarlini | |
2001 | Never Again | Mother | |
2004 | A Dirty Shame | Big Ethel | |
2008 | Choke | Waitress | |
2008 | Harold | Maude Sellers | |
2009 | I Hate Valentine's Day | Edie | |
2012 | Delivering the Goods | Mrs. Weinbaum | |
2017 | Where Is Kyra? | Ruth | |
2018 | Furlough | Elizabeth Anderson | |
2018 | The Week Of | Aunt Iris |
Shekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
1990 | Law & Order | Arraignment Judge Victoria Sawyer | Episode: "The Reaper's Helper" |
1998 | Vig | Agnes | Television film |
2000 | Third Watch | Sheats | Episode: "Young Men and Fire..." |
2000, 2004 | Ed | Elaine / Edna | 2 episodes |
2000–2007 | The Sopranos | Mary DeAngelis | 20 episodes |
2002 | Law & Order: Criminal Intent | Joan | Episode: "Homo Homini Lupus" |
2003 | Law & Order: Special Victims Unit | Old Woman | Episode: "Desperate" |
2010 | Gravity | Scarf Woman | Episode: "Dogg Day Afternoon" |
2016–2018 | Blue Bloods | Lucille Abetemarco | 2 episodes |