Tabi‘ al-Tabi‘in | |
---|---|
human social group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | malamin addini |
Mabiyi | Tabi'un |
Tābi‘ al-Tābi'in (larabci|تابع التابعين) itace karnin dasuka biyo bayan Tabi'ai a Musulunci. Ahlus-Sunnah Muslimai naganin sune mafiya kyawun al'umma a doron duniya, dasu tareda Tābi'ai da Sahabbai.[1]