![]() | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Misra |
Shekarun haihuwa | 10 ga Augusta, 1968 |
Sana'a |
competitive diver (en) ![]() |
Wasa |
diving (en) ![]() |
Tamer Farid (an haife shi ranar 10 ga watan Agustan shekarar 1968) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar tseren mita 3 ta maza a gasar Olympics ta bazarar shekarar 1984.[1]