Tanisha Scott | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Toronto, |
ƙasa | Kanada |
Karatu | |
Makaranta | St. Robert Catholic High School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tsara rayeraye |
IMDb | nm2716080 |
Tanisha Scott (an haife ta a Toronto, Ontario) ta kasance mai tsara wasan kwaikwayo na MTV VMA sau uku wanda akafi sani da aikinta tare da Rihanna, Alicia Keys, Sean Paul da kuma Beyonce. An santa da shigar da motsi na Jamaican dancehall a cikin kiɗa na al'ada.[1]