Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga jihar Adamawa

Nigerian National Assembly delegation from Adamawa
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
sunan Adamawa a lambar mota
adamawa

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Adamawa ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Adamawa ta Arewa, da Adamawa ta tsakiya, da kuma Adamawa ta Kudu, sai kuma wakilai takwas masu wakiltar Jada/Ganye/Mayo-Belwa/Toungo, Guyuk/Shelleng, Hong/Gombi, Mubi N/Mu S/Maiha., Fufore/Song, Yola North/Yoal South/Girei, Demsa/Numan/Lamurde, and michika/gulak/Madagali.

Jamhuriya ta hudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Majalisa ta 9 (2019 har zuwa yau)

[gyara sashe | gyara masomin]
Ofishi Suna Jam'iyya Mazaɓa Lokaci
Sanata Ishaku Elisha Abbo Jam'iyyar PDP Adamawa North 2019 – har zuwa yau
Sanata Aishatu Dahiru Ahmed APC Adamawa Central 2019 – har zuwa yau
Sanata Binos Dauda Yaroe Jam'iyyar PDP Adamawa South 2019 – har zuwa yau
Wakili Abdulrazak Namdas Jam'iyyar PDP Jada/Ganye/Mayo Belwa/Toungo 2019 – har zuwa yau
Wakili Gibeyon Goroki Miskaru Jam'iyyar PDP Guyuk/Shelleng 2019 – har zuwa yau
Wakili Yusuf Buba APC Hong/Gombi 2019 – har zuwa yau
Wakili Jaafar Abubakar Magaji APC Mubi N/Mu S/Maiha 2019 – har zuwa yau
Wakili Mustapha Muhammad Saidu Jam'iyyar PDP Fufore/Waƙa 2019 – har zuwa yau
Wakili Zakaria Dauda Nyampa PDP Michika/Madagali 2019 – har zuwa yau
Wakili Kwamoti Bitrus Laori PDP Demsa/Numan/Lamurde 2019 – har zuwa yau
Wakili Jafaru Suleiman Ribadu PDP Yola Arewa/Yola Kudu/Girei 2019 – har zuwa yau

Majalisa ta 8 (2015-2019)

[gyara sashe | gyara masomin]
OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Binta Garba APC Adamawa North 2015 – -2019
Sanata Abdul-Aziz Nyako APC Adamawa Central 2015 – -2019
Sanata Ahmad Abubakar APC Adamawa South 2015 – -2019
Wakili Abdulrazak Namdas APC Jada/Ganye/Mayo Belwa/Toungo 2015 – -2019
Wakili Philip Ahmad APC Guyuk/Shelleng 2015 – -2019
Wakili Yusuf Buba APC Hong/Gombi 2015 – -2019
Wakili Shuaibu Abdulrahman APC Mubi N/Mu S/Maiha 2015 – -2019
Wakili Sadiq Ibrahim APC Fufore/Waƙa 2015 – -2019
Wakili Adamu Kamale PDP Michika/Madagali 2015 – -2019
Wakili Talatu Yohanna APC Demsa/Numan/Lamurde 2015 – -2019
Wakili Abubakar Lawal APC Yola Arewa/Yola Kudu/Girei 2015 – -2019

Majalisa ta 7 (2011-2015)

[gyara sashe | gyara masomin]
OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Bindo Jibrilla PDP Adamawa North
Sanata Mohammed Magoro PDP Adamawa Central
Sanata Barata Ahmed Hassan PDP Adamawa South
Wakili Nwangubi Fons PDP Jada/Ganye/Mayo Belwa/Toungo
Wakili Nathaniel Kauda PDP Guyuk/Shelleng
Wakili Haske Hananiya Francis APC Hong/Gombi
Wakili Wambai Mahmud PDP Mubi N/Mu S/Maiha
Wakili Aminu Hamman-Tukur Ribadu PDP Fufore/Waƙa
Wakili Ganawa Kwaga PDP Michika/Madagali
Wakili Anthony Madwate PDP Demsa/Numan/Lamurde
Wakili Dahiru Aishatu Binani PDP Yola Arewa/Yola Kudu/Girei

Duba