Tchirozérine | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Agadez | |||
Sassan Nijar | Tchirozérine (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 63,503 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 510 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tchirozérine gari ne, da ke a yankin Agadez, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Tchirozérine. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 67 876 ne.