![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 27 Oktoba 1926 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Mutuwa | Kairo, 18 ga Augusta, 2013 |
Karatu | |
Makaranta |
University of Paris (en) ![]() |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm0757976 |
Tewfik Saleh (Arabic) ya kasance darektan fina-finai kuma marubuci na ƙasar Masar. Ana kuma rubuta sunansa a matsayin Tawfik Saleh da Tewfiq Salah.[1]
An haifi Saleh ranar 27 ga watan Oktoba 1926, a Alexandria. Kodayake mahaifinsa ya saba wa sha'awarsa ga fina-finai, har yanzu yana ɗaukar Fina-finai a matsayin babban abinda ya ke so. A shekara ta 1949, ya kammala karatu daga Kwalejin Victoria ta Alexandria. Ya mutu ranar 18 ga watan Agustan shekara ta 2013 a Alkahira.[2]
Fim ɗinsa na farko shi ne Fools' Alley (1955), wanda Naguib Mahfouz ya rubuta. Sauran fina-finai sun haɗa da Gwagwarmayar Jarumai (Sirâ"el abtâl) (1962) da The Rebels (el Moutamarridoun) (1968) da sauransu.