The Fruitless Tree | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Nijar |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Aïcha Macky |
External links | |
Specialized websites
|
The Fruitless Tree wato bishiyar da bata da 'ya'ya ( L'arbre sans fruit) fim ɗin labarin gaskiya ne na yare biyu na Nijar wanda Aïcha Macky ta rubuta kuma ta ba da umarni a farkon fitowar ta.[1] Mutuwar mahaifiyar darakta wacce ta rasu a lokacin daraktan yana ɗan shekara biyar kacal ya yi tasiri da kuma karfafa aikin shirin. Fim ɗin ya sami lambar yabo ta Afirka Movie Academy Award don Mafi kyawun Documentary a Kyautar Fina-Finan Afirka karo na 12 a 2016.[2]
Darakta wadda mace ce mai aure ba tare da ƴaƴa ba a rayuwa, ta fuskanci matsalar rashin haihuwa da ke damun Nijar. Ta ba da tarin labarai game da mata da mazajen da suka ƙi a gwada su.[3]