The Making of the Mahatma | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1996 |
Asalin suna | The Making of the Mahatma |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu da Indiya |
Characteristics | |
Genre (en) | biographical film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Shyam Benegal (en) |
'yan wasa | |
Rajit Kapur (en) | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Vanraj Bhatia (en) |
External links | |
Specialized websites
|
The Making of the Mahatma fim ne na tarihin rayuwa da aka shirya shi a shekarar 1996 wanda Shyam Benegal ya ba da umarni,[1] game da farkon rayuwar Mohandas Karamchand Gandhi (wanda aka fi sani da Mahatma Gandhi) a cikin shekaru 21 da ya yi a Afirka ta Kudu. Fim ɗin ya dogara ne akan littafin The Apprenticeship of a Mahatma na Fatima Meer. Ya kasance haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa tsakanin Indiya da Afirka ta Kudu.[2][3]