The Millionaire (1950 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1950 |
Asalin suna | المليونير |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Kingdom of Egypt (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Helmy Rafla |
'yan wasa | |
El Millioner (Larabci-المليونير) ko kuma The Millionaire ɗaya ne daga cikin wasannin barkwanci na Masar da aka fitar a shekarar 1950. Helmy Rafla ne ya ba da umarni a matsayin fim ɗin baki da fari kuma fitaccen jarumin nan Ismail Yassine ya fito .
Wani attajirin mai suna Assem El Estleeny ( Isma'il Yassine) tare da duk dukiya ya makale a cikin shari'ar kisan kai. Don haka don gudun hijira, ya sami wani mutum mai kama da shi, Gmeez Asal (wanda kuma Ismail Yassine ya buga ). Gmeez Asal ne ya goyi bayan Asseem yayin da ya yi tafiyar sati daya.