The Narrow Path (2006 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2006 |
Asalin harshe |
Turanci Yarbanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 95 Dakika |
Launi |
color (en) ![]() |
Description | |
Ɓangaren |
Afirka Najeriya |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tunde Kelani |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Tunde Kelani Niji Akanni |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Beautiful Nubia |
External links | |
Hanyar kunkuntar fim ɗin Najeriya ne a shekara ta 2006, wanda Tunde Kelani ya shirya kuma ya ba da umarni.[1] [2][3] An ɗauki fim ɗin ne daga The Virgin, wani labari da Bayo Adebowale ya rubuta.
Fim ɗin ya ba da labarin dambarwar wata budurwa mai suna Awero, Sola Asedeko wacce dole ne ta zabi tsakanin masu neman aure guda biyu: Odejimi, jajirtaccen mafarauci da Lapade, hamshaƙin attajiri amma ta samu kanta cikin rikici a ranar aurenta da Odejimi.[4][5][6]