The Razz Guy (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | The Razz Guy |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , direct-to-video (en) da downloadable content (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) da fantasy film (en) |
Harshe | Turanci |
During | 99 Dakika |
Launi | color (en) |
Wuri | |
Place | Najeriya |
Direction and screenplay | |
Darekta | Udoka Oyeka (en) |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
External links | |
Specialized websites
|
Razz Guy fim ne na wasan kwaikwayo-mai ban dariya na Najeriya na shekarar 2021 wanda Udoka Oyeka ya ba da umarni, hakazalika Egbemawei Sammy[1][2] ya shirya shirin daga kamfanin Trino Motion Pictures.
An saki fim din a ko'ina a Sinima, ranar 19 ga watan Maris, 2021.[3]
Lokacin da aka sanya haɗin gwiwar kasuwanci na duniya zuwa ga babban jami'in da ba shi da kyau da tawali'u, hakan ya shafi ikonsa na magana da kyau a shirin. Fim din ya biyo bayan labarin wani babban jami’in da girman ke ja masa tsinuwa, hakan ya sa ya rasa yadda zai iya magana da turancin da ya dace gabanin wata muhimmiyar yarjejeniya ta hada-hadar kasuwanci ta duniya. Dole ne ko dai ya nemo hanyar da zai bi wurin tabbatar da yarjejeniyar ko kuma ya yi murabus ga makomarsa.[4][5]
An dauki shirin fim din barkwancin a shekarar 2019 tare da fitowar fim din a hukumance a ranar 17 ga watan Nuwamba 2020. Fim din na Razz Guy fara haska shi a ranar 14 ga watan Maris 2021 kuma an sake shi a cikin gidajen sinima a ranar 19 ga watan Maris 2021.
Shekara | Kyauta | Iri | Mai karɓa | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2023 | Africa Magic Viewers' Choice Awards | Best Actor In A Comedy Drama, Movie Or TV Series | Nosa Afolabi | Ayyanawa | [12][13] |
Best Supporting Actor | Bucci Franklin | Ayyanawa |